Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
ATIKU ABUBAKAR LAMIDO 2019
Atiku abubakar 2019

2019 sai ATIKU ABUBAKAR
A nigeria mutane dadama sunfara dawowa daga rakiyar BUHARI domin zuciyarsa bata kishin AREWACIN NIGERIA.
Daga yanda dukkan waansu alamomi sunfara nunawa duniya cewa PmB buhari Bazai iya fidda nigeria Kunyaba kasancewar yadda matsalolin suke kara karuwa.
pMB buhari yadare kujerar mulkin nigeria alokacin mutanen kasar nigeria sundubasa da idon rahama wajen tayasa da addua Amman daga bisani saiyayi kunnen uwar shegu da alumma...
2015 TALAKAWAN nigeria sukayi ruwa sukayi tsaki ganin yaya zaayi aga antaimakawa PMB da Addua kokuma kudaden kamfe,
Alokacin Allah ya amsa adduar mutanen nigeria amman yakasa magance komai awannan kasa ta Nigeria.
Created at 2019-01-03 21:31:17
Back to posts
UNDER MAINTENANCE